Udeorah Uche (an haife shi ranar 5 ga Oktoban, 1985) a Kano, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda a halin yanzu yake buga gasar firimiya ta Najeriya a kungiyar Giwa FC. [1]

Udeorah Uche
Rayuwa
Haihuwa Kano, 5 Oktoba 1985 (38 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Giwa FC (en) Fassara-
Nasarawa United F.C.2006-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Manazarta gyara sashe