Ubong Williams ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida kuma ɗan wasan tsakiya na Abia Warriors. [1] [2] Ya taba bugawa Delta Force wasa. [3] Ubong Williams Edet ya fara wasan ƙwallon ƙafa ne daga ƙungiyar matasa ta Karamone FC wadda daga baya ya koma ƙungiyar Delta Force FC a matsayin aro na kakar wasanni ta Najeriya kafin ya koma Abia Warriors daga ƙungiyar iyayensa Karamone FC.

Ubong Williams
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Karamone F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Tarihin Rayuwarsa gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. Ademetan Abayomi, "Williams ‘happy’ after ‘tough match’" Archived 2019-02-27 at the Wayback Machine, Futbal Galore, May 14, 2018.
  2. "Williams: Warm up crucial for Abia Warriors" Archived 2021-09-25 at the Wayback Machine, Football Live, July 21, 2018.
  3. Clement Nwankpa Jr, "Top 20 Left Backs in NPFL (2)" Archived 2019-02-27 at the Wayback Machine, Naija Sports Grill, April 19, 2018.