Turkish Airlines kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Istanbul, a ƙasar Turkiya. An kafa kamfanin a shekarar 1933. Yana da jiragen sama 344, daga kamfanonin Airbus da Boeing.

Turkish Airlines
TK - THY

Bayanai
Suna a hukumance
Türk Hava Yolları
Iri kamfanin zirga-zirgar jirgin sama da public company (en) Fassara
Masana'anta sufurin jiragen sama
Ƙasa Turkiyya
Aiki
Ƙaramar kamfani na
AJet (en) Fassara, SunExpress (en) Fassara da Turkish Cargo (en) Fassara
Ma'aikata 40,245 (2022)
Ɓangaren kasuwanci
Reward program (en) Fassara Miles&Smiles (en) Fassara
Used by
Mulki
Babban mai gudanarwa Gokalp (en) Fassara
Hedkwata Istanbul
Tsari a hukumance joint-stock company (en) Fassara
Mamallaki Türkiye Wealth Fund (en) Fassara
Mamallaki na
Stock exchange (en) Fassara Borsa Istanbul (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 20 Mayu 1933
Founded in Istanbul

turkishairlines.com


Hedkwatar kamfanin da ke birnin Istanbul
Turkish Airlines