Tupele-Ebi Diffa An haife shi a karamar hukumar Sagbama ta jihar Bayelsa, an zabe shi a matsayin dan majalisar dattawa me wakiltar Bayelsa ta yamma a karkashi jam'iyar AD daga 29 ga watan Mayu 1999 zuwa 29 ga watan Mayu 2003.[1]

Tupele-Ebi Diffa
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2003
District: Bayelsa West
Rayuwa
Haihuwa Sagbama
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Alliance for Democracy (en) Fassara

Bayan hawan kujerar majalisar dattawa a shekarar 1999 a sanya shi cikin kwamitin man fetur, muhalli, Niger Delta da kuma wasanni. A watan Disenba 2002 an samu jita jitan cewa ya Diffa yanaso a maimaita zabe masu hanu da shuni na jam'iyar PDP tun kafin barin jam'iyar AD.[2]

Manazarta

gyara sashe