Tunde Adeniran
Tunde Adeniran (an haife shi a ranar 29 ga Satumba 1945) masani ɗan Najeriya ne, ɗan siyasa, jami'in diflomasiyya,[1] kuma tsohon ministan ilimi. [2] Tunde - tsohon ma'aikacin Majalisar Dinkin Duniya, kafin ya shiga siyasa a 1998 - ya yi ritaya a matsayin malamin kimiyyar siyasa a jami'ar Ibadan bayan ya shafe shekaru yana karantarwa a Najeriya da Amurka.[1] Mawallafin litattafai ne da kuma labaran mujallu.
Tunde Adeniran | |||||
---|---|---|---|---|---|
2004 - 2007
ga Yuni, 1999 - ga Janairu, 2001 - Babalola Borishade → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | 1945 (78/79 shekaru) | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | Jami'ar Ibadan | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | Malami da civil servant (en) | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Jam'iyyar SDP |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.