Tumisang Orebonye (an haife shi a ranar 26 ga watan Maris 1996)[1] ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Botswana [2] wanda a halin yanzu yake wasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta USM Alger a Ligue Professionnelle 1 na Aljeriya da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Botswana. [3]

Tumisang Orebonye
Rayuwa
Haihuwa Palapye (en) Fassara, 26 ga Maris, 1996 (28 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Township Rollers F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

A cikin shekarar 2023, ya koma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta USM Alger.[4]

Girmamawa

gyara sashe
Rollers Township
  • Botswana Premier League : 1
2018-19

Individual

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "Tumisang Orebonye - Soccer player profile & career statistics - Global Sports Archive" .
  2. https://www.national-footballteams.com/player/67601/Tumisang_Orebonye.html[permanent dead link]
  3. "Mercato : Tumisang Orebonye signe à l'USMA" . mediafootdz.dz . 1 February 2023. Retrieved 1 February 2023.
  4. "Algérie – USMA : Le botswanais Tumisang Orebonye pose ses valises" . africafootunited.com . 1 February 2023. Retrieved 1 February 2023.
  5. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-07-02. Retrieved 2023-03-27.
  6. "Galaxy are the new Mascom Top 8 stars | Sunday Standard" . www.sundaystandard.info . Archived from the original on 19 May 2019.