Tristan Mombo (An haife shi a ranar 24 ga watan Agusta na shekarar 1970)[1] manajan ƙwallon ƙafa ne na Gabon kuma tsohon ɗan wasa. Ya wakilci tawagar kasar Gabon.[2] A halin yanzu yana horar da tawagar mata ta kasar Gabon.[3]

Tristan Mombo
Rayuwa
Haihuwa Gabon, 24 ga Augusta, 1974 (50 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC 105 Libreville (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Mombo ya buga wasanni 35 a kungiyar kwallon kafa ta Gabon daga shekarun (1992) zuwa (2001).[4] An kuma saka shi cikin tawagar Gabon a gasar cin kofin nahiyar Afirka a shekarar (1994).[5]

Manazarta

gyara sashe
  1. playmakerstats.com playmakerstats.com https://www.playmakerstats.com › p... Tristan Mombo - playmakerstats.com
  2. Football Database.eu Football Database.eu https://m.footballdatabase.eu › details Football Database.eu https://m.footballdatabase.eu › details Tristan Mombo - Stats and titles won - 2023
  3. Tristan Mombo at National-Football-Teams.com
  4. "Tristan Mombo" . National Football Teams. Retrieved 5 May 2021.
  5. "African Nations Cup 1994 - Final Tournament Details" . RSSSF . Retrieved 5 May 2021.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Tristan Mombo at National-Football-Teams.com