Trevor Long (dan wasan kwaikwayo)

Trevor Long dan wasan kwaikwayo ne na fina-finan Amurka,talabijin da kuma dabe wanda aka fi sani da rawar da ya taka a matsayin Cade Langmore a wasan kwaikwayo mai dogon zango na tashar Netflix mai suna Ozark.

Trevor Long (dan wasan kwaikwayo)
Rayuwa
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin
IMDb nm0519217

Tarihin rayuwa

gyara sashe

An haifi Long a Poughkeepsie dake jahar New York sai ya koma Pittsburgh dake jahar Pennsylvania lokacin da yake aji biyu, ya gama makarantar Sewickley a shekarar 1988.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Trevor_Long_(actor)#cite_note-sewickley-1