Traisy Vivien Tukiet
Traisy Vivien Tukiet (an haife shi ranar 17 ga watan Fabrairun 1994) ɗan ƙasar Malaysia ne mai nutsewa. Ta yi gasar tseren mita 10 a gasar Olympics ta bazarar 2012.[1]
Traisy Vivien Tukiet | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | mace |
Ƙasar asali | Maleziya |
Shekarun haihuwa | 17 ga Faburairu, 1994 |
Wurin haihuwa | Sarawak (en) |
Sana'a | competitive diver (en) da swimmer (en) |
Wasa | diving (en) |
Participant in (en) | 2012 Summer Olympics (en) da 2010 Asian Games (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ London 2012 Archived 30 ga Yuli, 2012 at the Wayback Machine