Torino
Torino birni ce, da ke a yankin Piemonte, a ƙasar Italiya. Ita ce babban birnin ƙasar yankin Piemonte. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane miliyani biyu da dubu dari biyu. An gina birnin Torino a karni na ɗaya kafin haifuwan annabi Issa.
Torino | |||||
---|---|---|---|---|---|
Torino (it) Turin (pms) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Italiya | ||||
Region of Italy (en) | Piedmont (en) | ||||
Metropolitan city of Italy (en) | Metropolitan City of Turin (en) | ||||
Babban birnin |
Piedmont (en)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 841,600 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 6,473.35 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Italiyanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 130.01 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Po (en) , Dora Riparia (en) , Sangone (en) da Stura di Lanzo (en) | ||||
Altitude (en) | 239 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Baldissero Torinese (en) Beinasco (en) Borgaro Torinese (en) Collegno (en) Grugliasco (en) Mappano (en) Moncalieri (en) Nichelino (en) Orbassano (en) Pecetto Torinese (en) Pino Torinese (en) Rivoli (en) San Mauro Torinese (en) Settimo Torinese (en) Venaria Reale (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Muhimman sha'ani |
2006 Winter Olympics (en) (2006)
| ||||
Patron saint (en) | Our Lady of Consolation (en) da Yahaya mai Baftisma | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Turin City Council (en) | ||||
• Mayor of Turin (en) | Chiara Appendino (en) (30 ga Yuni, 2016) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 10121–10156 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 011 | ||||
ISTAT ID | 001272 | ||||
Italian cadastre code (municipality) (en) | L219 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | comune.torino.it | ||||
Hotuna
gyara sashe-
Piazza San Carlo, Torina
-
Hedkwatar SMAT, Torino
-
Mutum-mutumin ad Alessandro Ferrero della Marmora, Torina
-
Fadar Kwalejin Kimiyya, Torino
-
Cocin San Michele, Torino