Tomas Abyu
Tomas Abyu (an haife shi a ranar 5 ga watan Mayun shekarar 1978) ɗan ƙasar Habasha ɗan wasan tsere ne na sannan kuma ɗan Biritaniya ne.
Tomas Abyu | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Arsi Zone (en) , 5 Mayu 1978 (46 shekaru) |
ƙasa | Birtaniya |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle, long-distance runner (en) da marathon runner (en) |
Abyu ya taso ne a yankin Arsi na ƙasar Habasha, tun yana karami kuma ya dau horoe tare da Gezahegne Abera. [1] Abyu ya bar Habasha inda aka kashe mahaifinsa a yakin basasa. [2] Ya zo Burtaniya a matsayin ɗan gudun hijira na siyasa kuma an ba shi mafaka a shekarar 2000, ya zama ɗan Biritaniya a shekarar 2005. [1]
Abyu ya fara tseren marathon a Manchester a watan Oktoban shekarar 2002, inda ya lashe gasar a cikin 2:25:28. [3] Ya canza sheka a cikin shekarar 2006 ya zama wanda ya cancanci wakiltar Burtaniya a cikin wasannin motsa jiki.
Ya inganta don yin rikodin mafi kyawun gudun marathon na 2:10:37, ya ƙare a na biyu, a Marathon na Dublin a watan Oktoba 2007. [4] lokacin share fagen shiga gasar Olympics ta Beijing (2:12), amma gasar Marathon na Dublin ba wani abin da aka sani ba ne, don haka kuma Abyu na bukatar samun cancantar shiga gasar Marathon ta London ta shekarar 2008. Abin takaici ya ƙare a cikin lokaci na 2:15:49, ya zo ana 16th kuma Biritaniya ta biyu a bayan Dan Robinson. [5]
Gasar kasa da kasa
gyara sasheShekara | Gasa | Wuri | Matsayi | Taron | Bayanan kula |
---|---|---|---|---|---|
Representing Samfuri:GBR2 | |||||
2006 | 2006 European Athletics Championships | Gothenburg, Sweden | 27th | Marathon | 2:20:45 |
Other Races
gyara sasheShekara | Gasa | Wuri | Matsayi | Bayanan kula | |
---|---|---|---|---|---|
2003 | Loch Ness Marathon | Inverness, UK | 1st | Marathon | 2:20:59 |
2003 | Sheffield Marathon | Sheffield, UK | 1st | Marathon | 2:27:42 |
2006 | London Marathon | London, UK | 16th | Marathon | 2:15:50 |
2006 | Sheffield Half Marathon | Sheffield, UK | 1st | Half Marathon | 1:04:05 |
2006 | Great Cumbrian Run | Carlisle, UK | 1st | Half Marathon | 1:08:22 |
2006 | Windsor Half Marathon | Windsor, UK | 1st | Half Marathon | 1:06:27 |
2007 | Watford Half Marathon | Watford, UK | 1st | Half Marathon | 1:04:50 |
2007 | Four Villages Half Marathon | Helsby, UK | 1st | Half Marathon | 1:04:56 |
2007 | Great North Run | Newcastle upon Tyne, UK | 4th | Half Marathon | 1:02:50 (PB) |
2007 | Dublin Marathon | Dublin, Ireland | 2nd | Marathon | 2:10:37 (PB) |
2008 | London Marathon | London, UK | 16th | Marathon | 2:15:49 |
2008 | Four Villages Half Marathon | Helsby, UK | 1st | Half Marathon | 1:05:22 |
2009 | London Marathon | London, UK | 19th | Marathon | 2:20:09 |
2010 | Loch Ness Marathon | Inverness, UK | 1st | Marathon | 2:20:50 |
2011 | London Marathon | London, UK | 28th | Marathon | 2:21:25 |
2011 | Loch Ness Marathon | Inverness, UK | 1st | Marathon | 2:20:50 |
2011 | Windsor Half Marathon | Windsor, UK | 1st | Half Marathon | 1:10:05 |
2012 | Jersey Marathon | Jersey, UK | 1st | Marathon | 2:24:43 |
2014 | Loch Ness Marathon | Inverness, UK | 1st | Marathon | 2:22:41 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Abyu quick to make a name for himself" . The Independent. 12 April 2008. Retrieved 2 October 2016.Empty citation (help)
- ↑ Richard Lewis (13 April 2008). "Tomas Abyu runs for his life" . The Sunday Times . Archived from the original on 3 October 2016. Retrieved 2 October 2016.Empty citation (help)
- ↑ Power of 10 Manchester Marathon result
- ↑ RunBritain Dublin Marathon result 2007
- ↑ RunBritain London Marathon result 2008
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Tomas Abyu at Power of 10
- Tomas Abyu at World Athletics
- Tomas Abyu at ARRS