Tomás Manuel Inguana (an haife shi a ranar 13 ga watan Janairun shekarar 1973 a Maputo ), ɗan wasan ƙwallon ƙafa a Mozambique mai ritaya.

Tomás Inguana
Rayuwa
Haihuwa Maputo, 13 ga Janairu, 1973 (51 shekaru)
ƙasa Mozambik
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Bidvest Wits FC-
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Mozambique1995-2004332
Grupo Desportivo de Maputo (en) Fassara1995-1998552
Clube Ferroviário de Maputo (en) Fassara1998-1999326
Orlando Pirates FC1999-2001593
AmaZulu F.C. (en) Fassara2001-2002130
Orlando Pirates FC2002-200440
Namdinh F.C. (en) Fassara2004-2004
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

A lokacin aikinsa ya buga wa Desportivo de Maputo, Ferroviário, Orlando Pirates, AmaZulu, Nam Dinh da Jami'ar Wits.

Inguana ya buga wa Mozambique wasa tsakanin 1995 zuwa 2004 inda ya buga wasanni 33 kuma ya zura kwallaye biyu, ya kuma wakilci kasarsa a gasar cin kofin nahiyar Afirka guda biyu a 1996 da 1998.

Bayan ya yi ritaya daga taka leda, Inguane ya shiga hukumar kwallon kafa. Yanzu shi ne darektan Grupo Desportivo de Maputo.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Matine afastado do Desportivo" [Matine has left Desportivo] (in Portuguese). Saudações Desportivas. 22 May 2012. Archived from the original on 2 August 2012.CS1 maint: unrecognized language (link)

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe