Timo Werner Kwarerren dan kwallon kasar Jamus wanda ya chanza sheka daga club din RB Leipzig zuwa Chelsea FC a sauyin cinikayyan en kwallo da akayi a karshen mako.

Timo Werner
Rayuwa
Haihuwa Stuttgart, 6 ga Maris, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Jamus
Harshen uwa Jamusanci
Ƴan uwa
Mahaifi Günther Schuh
Karatu
Makaranta Q108667474 Fassara 2014)
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  VfB Stuttgart (en) Fassara2013-20169513
VfB Stuttgart II (en) Fassara2014-201411
  RB Leipzig (en) Fassara2016-202012778
  Germany national association football team (en) Fassara2017-unknown value5324
Chelsea F.C.2020-20225610
  RB Leipzig (en) Fassara2022-
Tottenham Hotspur F.C. (en) Fassara9 ga Janairu, 2024-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 11
Nauyi 75 kg
Tsayi 180 cm
Timo Werner
Timo Werner