Tim Owhefere
Tim Kome Owhefere (16 ga Yuni 1963 – 27 ga Janairu 2021) lauyan Najeriya ne kuma ɗan siyasa kuma ɗan majalisar dokokin jihar Delta mai wakiltar mazabar Isoko ta Arewa a majalisar dokokin jihar Delta ta 7. Ya kuma taba zama shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin jihar Delta.
Tim Owhefere | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 16 ga Yuni, 1963 |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | 27 ga Janairu, 2021 |
Karatu | |
Makaranta | Makarantar Koyan Lauya ta Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.