Thokozile Mndaweni (an haife ta a ranar 8 ga watan Agusta shekara ta 1981) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Afirka ta Kudu wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron gida . Ta yi wa Croesus Ladies wasa. [1] Ta wakilci 'yan wasan kwallon kafar mata na Afirka ta Kudu a gasar Olympics ta London a 2012 [2] Ta shahara wajen ceto bugun daga kai sai mai tsaron gida yayin wasan da Afirka ta Kudu ta samu a bugun fanariti a wasan neman gurbin shiga gasar Olympics a Tunis a watan Afrilu na shekarar ta dubu biyu da goma sha ɗaya 2011. [3]

Thokozile Mndaweni
Rayuwa
Haihuwa Boksburg (en) Fassara, 8 ga Augusta, 1981 (43 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Palace Super Falcons Women's Academy (en) Fassara-
Moroka Swallows F.C. (en) Fassara-
  South Africa women's national association football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Manazarta

gyara sashe
  1. "Thokozile Mndaweni | Banyana Banyana". www.sasolinsport.com. Archived from the original on 2014-08-12.
  2. Team thefinalball.com
  3. "SAFA.net". Archived from the original on 2016-03-04. Retrieved 2024-03-22.