Third Avenue (fim)
2019 fim na Najeriya
Third Avenue fim din barkwanci ne na Najeriya wanda ya ƙunshi abokan gida uku waɗanda ke da mabanbantan kalubale da matsaloli. Bami Gregs da Esse Akwawa ne suka shirya, fim ɗin kuma Tope Alake ne ya bada umarnin shirin. Third Avenue jerin wasan kwaikwayo ne mai dogon zango da aka fitar, yana da kashi-(episodes) 12 a ranar 1 ga watan Fabrairu 2021.[1]
Third Avenue (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2019 |
Asalin suna | Third Avenue |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Tope Alake (en) |
'yan wasa | |
Samar | |
Mai tsarawa | Bami Gregs (en) |
Ƴan wasan shirin
gyara sashe- David Jones David a matsayin Tboy
- Jidekene Achufusi a matsayin Leo
- Lilian Afegbai as Kimberly[2]
- Bami Gregs a matsayin Mia
- Tope Olowoniyan a matsayin Pamela[3]
Sharhi
gyara sasheTboy bai da tabbas game da dangantakar da yake da wasu budurwarsa guda biyu, Leo da kyar yake jurewa a matsayin gigolo, kuma mace ɗaya tilo a gida, Kimberly duk da kasancewarta mace mai kulawa yana da wuyar samun soyayya ta gaskiya. Duk da ƙalubalen da suke fuskanta, su ukun suna zaune lafiya.[4]
Nassoshi
gyara sashe- ↑ "From writing to producing, Bamen Gregs navigates moviedom with 'Third Avenue'". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 29 January 2022. Archived from the original on 20 July 2022. Retrieved 20 July 2022.
- ↑ "Final Bus Stop At The Third Avenue". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 14 April 2022. Archived from the original on 20 July 2022. Retrieved 20 July 2022.
- ↑ Mix, Pulse (7 April 2022). "Final bus stop at the Third Avenue". Pulse Nigeria. Retrieved 20 July 2022.
- ↑ Mix, Pulse (12 January 2022). "Third Avenue season 1, the sure destination for comedy fans". Pulse Nigeria. Retrieved 20 July 2022.