Thierry Mouyouma (an haife shi a ranar ashirin da bakwai 27 ga watan Satumba, shekarar alif dubu daya da dari tara da saba'in da biyar 1975) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Gabon kuma koci na yanzu. Ya buga wasanni da dama ga kungiyar kwallon kafa ta kasar Gabon.

Thierry Mouyouma
Rayuwa
Haihuwa Franceville (en) Fassara, 27 Satumba 1975 (49 shekaru)
ƙasa Gabon
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Gabon men's national football team (en) Fassara-
Étoile Sportive du Sahel (en) Fassara-
Leixões S.C. (en) Fassara2000-2002
F.C. Felgueiras (en) Fassara2002-2003
Bidvest Wits FC2003-2005290
Cape Town Spurs F.C. (en) Fassara2005-2006
FC 105 Libreville (en) Fassara2006-2006
Busaiteen Club (en) Fassara2007-2007
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
tshun dan wasan
Thierry Mouyouma

Ya shafe farkon aikinsa tare da kungiyoyin MangaSport, FC daribda biyar 105 Libreville, Étoile du Sahel, CO Medenine, Stade Reims, Canon Yaoundé, Leixões SC da FC Felgueiras. [1]

A cikin shekarar alif dubu biyu da ukku 2003, Mouyouma ya koma Afirka ta Kudu, ya shiga Jami'ar Wits daga FC Felgueiras.[2]

Bayan ya yi ritaya daga buga wasa, Mouyouma ya zama kocin ƙwallon ƙafa. Yana kula da tsohon kulob dinsa, FC dubu daya da biyar 105 Libreville.[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Thierry Mouyouma". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 4 May 2018.
  2. "Players joining SA teams" (PDF). SAFA.net. Archived from the original (PDF) on 6 February 2013. Retrieved 26 August 2013.
  3. "Play-off D2 : Le FC 105 veut l'élite" (in French). Gabon News. 17 May 2013.