Thibault Klidjé
Thibault Klidjé (An haife shi ranar 10 ga watan Yuli 2001) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Togo wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga ƙungiyar Luzern ta Switzerland da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Togo.
Thibault Klidjé | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Togo, 10 ga Yuli, 2001 (23 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Sana'a
gyara sasheKlidjé ya fara aikinsa tare da kulab din Togo Espoir Tsevie, da Gomido kafin ya sanya hannu tare da ajiyar kungiyar Bordeaux ta Faransa a ranar 21 ga watan Fabrairu 2020.[1]
A ranar 31 ga watan Agusta 2022, Klidjé ya rattaba hannu kan kulob din Luzern na Super League na Switzerland kan kwantiragin shekaru uku.[2] [3]
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheYa yi karo da tawagar kasar Togo a ranar 9 ga watan Oktoba 2021 a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya da suka tashi 1-1 da Congo. [4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Thibault Klidje - Fiche joueur - Girondins33.com" . www.girondins33.com .
- ↑ "Thibault Klidje : un talent togolais aux Girondins de Bordeaux" . February 21, 2020.
- ↑ "Blessé, Thibault Klidjè rejoint la Suisse" . Republicoftogo.com (in French). 31 August 2022. Retrieved 28 September 2022.
- ↑ "Togo - Kongo 1-1 (0-1). 3. kolejka el. MŚ - Afryka" . 9 October 2021. Retrieved 9 October 2021.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Thibault Klidjé at Soccerway
- Thibault Klidjé at FootballDatabase.eu
- Thibault Klidjé – French league stats at Ligue 1 – also available in French