Seete (an haife ta ranar 25 ga watan Maris na shekara ta 1977) ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu, kuma mawaƙiya.[1][2] An fi saninta da memba na tsohon ƙungiyar Kwaito Boom Shaka. Ta taka rawa a matsayin "Gladys" a cikin Mzansi Magic telenovela Gomora.[3][4]

Thembi Seete
Rayuwa
Haihuwa Soweto (en) Fassara, 25 ga Maris, 1977 (47 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Ƙabila Bakaken Mutane
Sana'a
Sana'a Jarumi, mawaƙi, dan nishadi da orator (en) Fassara
Nauyi 53 kg
Tsayi 163 cm
Muhimman ayyuka Rhythm City (en) Fassara
Clash of the Choirs (en) Fassara
Imani
Addini Kiristanci
IMDb nm1001874

Rayuwa ta mutum gyara sashe

An haifi Seete ranar 25 ga watan Maris 1977 a Soweto, Gauteng, Afirka ta Kudu. Mahaifinta ya mutu a shekara ta 2014. Ta girma a Sebokeng a cikin Vaal tare da kawunnant. Rebecca Seete ta mutu dalilin Ciwon ƙwaƙwalwa a watan Yulin 2021.

Tana da ɗa, an haife ta a shekarar 2018, tare da ɗan kasuwa Collen Mashawana.

Fina-finai gyara sashe

Year Film Role Genre Notes
2000 Hijack Stories Hip Girl 1 Film
2000 Yizo Yizo Zanele TV series
2000 Gaz’lam Lerato TV series
2005 Crossing the Line Pumla TV series
2006 Zone 14 Nina Moloi TV series
2009 Mtunzini.com Lily TV series
2014 The Gift Actor Film
2014 Zaziwa Herself TV series
2015 Rhythm City Bongi TV series
2020 - 2023 Gomora Gladys Dlamini TV series
2020 Family Secrets Eleanore Grace TV series
2020 Kings of Joburg Keneilwe TV series
2022 Idols South Africa Judge TV series

Manazarta gyara sashe

  1. "Separated at birth: Thembi Seete and Lebo Mathosa". Channel (in Turanci). Retrieved 2021-10-29.
  2. "Jika Majika's back but without Thembi Seete!". Channel (in Turanci). Retrieved 2021-10-29.
  3. Nonyane, Mduduzi. "Thembi Seete escapes eviction". Citypress (in Turanci). Retrieved 2021-10-29.
  4. "Thembi Seete: TVSA". www.tvsa.co.za. Retrieved 2021-10-29.

Hanyoyin Hadi na waje gyara sashe