Themba Ndlovu
Themba Ndlovu ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Zimbabwe, wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron baya ga kungiyar ƙwallon ƙafa ta Dynamos FC.[1] [2] [3] [4]
Themba Ndlovu | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Zimbabwe, 10 ga Janairu, 1984 (40 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Zimbabwe | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||
Wurin aiki | Zimbabwe |
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheA cikin watan Janairun shekarar 2014, koci Ian Gorowa, ya gayyace shi ya kasance cikin tawagar Zimbabwe don gasar cin kofin yankin Afirka ta shekarar 2014. Ya taimakawa kungiyar zuwa matsayi na hudu bayan da kasar Najeriya ta lallasa ta da ci daya mai ban haushi. [5][6]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Zimbabwe's Ian names CHAN squad" . kawowo.com. Retrieved 12 February 2014.
- ↑ "Zimbabwe Warriors leave for Chan tournament" . newsday.co.zw. Retrieved 12 February 2014.
- ↑ "Zimbabwe name final squad for CHAN tournament" . cosafa.com. Retrieved 12 February 2014.
- ↑ "2014 CHAN - Zimbabwe Team Profile" . mtnfootball.com. Archived from the original on 22 February 2014. Retrieved 12 February 2014.
- ↑ "CHAN 2014: awards and team of the CHAN" . en.starafrica.com. Retrieved 12 February 2014.
- ↑ "Articles tagged 'warriors' " . dailynews.co.zw. Retrieved 12 February 2014.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Themba Ndlovu at National-Football-Teams.com