The White Rose (fim 1933)
The White Rose (Larabci: الوردة البيضاء, fassara. Al Warda Al Baida) wani fim ne na Masar da aka shirya shi a shekara ta 1933 wanda Mohammed Karim, marubucin fim ɗin silent Zeinab ya ba da umarni.[1][2] Shi ne fim na kiɗa na biyu na Masar bayan Ounchoudat al-fouad, wanda nasararsa ta kai ga yin kiɗa a matsayin nau'in silima na Masar da aka fi so.[3][4]
The White Rose (fim 1933) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1933 |
Asalin suna | الوردة البيضاء |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Kingdom of Egypt (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
Launi | black-and-white (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Mohammed Karim |
'yan wasa | |
Mohammed Abdel Wahab (en) Samira Khouloussi (en) Zaki Rostom Soliman Naguib (en) Muhammad Abdu-l-Quddus (en) Dawlat Abyad (en) | |
External links | |
Specialized websites
|
Takaitaccen bayani
gyara sasheDangantakar soyayya tsakanin Ragaa, ɗiyar Ismail Pasha da Galal dake yiwa mahaifinta aiki ta kara karfi. Da Ismail ya gane sai ya kori Galal. Galal ya zama mawaki, yayin da Rajaa ke fama da mahaifiyarta mai son ta auri ɗan uwanta, Shafik.
'Yan wasa
gyara sashe- Mohammed Abdul Wahab
- Dawlat Abiad
- Samira Khooloussi
- Suleiman Naguib
- Zaki Rostom
- Saeed Abubakar
- Tawfiq Al Mardanlli
Manazarta
gyara sashe- ↑ Shafik, Viola (2007). Arab Cinema: History and Cultural Identity (in Turanci). American Univ in Cairo Press. ISBN 978-977-416-065-3.
- ↑ Shafik, Viola (2007-05-01). Popular Egyptian Cinema: Gender, Class, and Nation (in Turanci). American University in Cairo Press. ISBN 978-1-61797-375-8.
- ↑ Armbrust, Walter (1996-07-28). Mass Culture and Modernism in Egypt (in Turanci). Cambridge University Press. ISBN 978-0-521-48492-3.
- ↑ "AL WARDA AL-BAIDA – Fondo Fílmico del FCAT – Festival de Cine Africano de Tarifa" (in Sifaniyanci). Retrieved 2023-12-08.