The Return of the Spirit wanda kuma aka sani da Komawar Rai ( Egyptian Arabic , aliases : Komawar Ruhu ko Komawar Rai ko Komawar Hankali, translit : Awdat Al-Roh, French: Retour de l'Esprit ) karamin shirin fim mai dogon zango na Talabijin na Masar ne tare da Salah Zulfikar wanda Hussein Kamal ya bada Umarni.[1][2][3] Shirin ta dogara ne akan littafin 1933 wanda Tawfiq al-Hakim ya rubuta mai irin sunan fim din.[4][5][6][7]

Ƴan wasan shirin gyara sashe

 
Salah Zulfikar in the leading role as Selim.

Ƴan wasan shirin gyara sashe

Wasu yan wasan gyara sashe

  • Muhammad Al-Arabi a matsayin Abdo
  • Younes Shalaby a matsayin Aliwa
  • Malak El Gamal a matsayin Nana'a
  • Abdul Rahim Al-Zarqani a matsayin Uncle Hassan
  • Nazim Shaarawy a matsayin Dr. Helmy
  • Sabri Abdel Aziz a matsayin Rizk
  • Ibrahim Al-Shami as Hamed
  • Nahed Samir a matsayin Dawlat Hanim
  • Abdullahi Farghali a matsayin Bustami
  • Mohamed Shawky a matsayin Maimoon Gaber Maimon
  • Gamalat Zayed a matsayin Umm Sahloul
  • Saifullah Mukhtar a matsayin Nazaka
  • Etidal Shaheen a matsayin Safinaz Hanim
  • Mohammed Farhat Omar a matsayin Al-Sabilji
  • Jamil Ezz El Din a matsayin Kazuli
  • Ali Gohar a matsayin Mr. Black
  • Medhat Ghaly a matsayin Monsieur Fox
  • Ahmed Salah El-Din as Jamil Al-Hallaq
  • Yahya Tawfik a matsayin wanzami na iyali

Manazarta gyara sashe

  1. الجمهور الجديد (in Larabci). September 1978.
  2. "ذكرى صلاح ذوالفقار .. فارس أحلام بنات مصر – شهريار النجوم" (in Larabci). 2021-12-16. Retrieved 2022-08-29.
  3. al-Nahḍah (in Larabci). Dār al-Raʼy al-ʻĀmm. 1982.
  4. "Return of the Spirit". AUCPress (in Turanci). Archived from the original on 2022-08-29. Retrieved 2022-08-29.
  5. "Return of the Spirit by Tawfiq al-Hakim: 9780143133971 | PenguinRandomHouse.com: Books". PenguinRandomhouse.com (in Turanci). Retrieved 2022-08-29.
  6. al-Hakim, Tawfiq (2019-07-09). Return of the Spirit (in Turanci). Penguin. ISBN 978-0-14-313397-1.
  7. خالد إسماعيل. ""عودة الروح".. رواية توفيق الحكيم التى أبهرت كل الفنانين!". www.maspero.eg (in Larabci). Archived from the original on August 29, 2022. Retrieved 11 May 2023.

Hanyoyin Hadi na waje gyara sashe