The Men's Club (Nigerian web series)

Shirin The Men's Club wadda aka fi sani da TMC shiri ne na Najeriya wanda Urban Vision ta kirkira. An fara fitar da shirin Nigerian web series wanda Tola Odunsi ya bada umurni a watan Oktoban shekara ta 2018 a tashar youtube ta RED TV.[1] A halin yanzu yana da kashi 3 tare da wasu bugu na musamman na bikin hutu.[2]

The Men's Club (Nigerian web series)
television program (en) Fassara
Bayanai
Laƙabi The Men’s Club
Nau'in drama film (en) Fassara
Maƙirƙiri Urban Vision (en) Fassara
Ƙasa da aka fara Najeriya
Original language of film or TV show (en) Fassara Turanci
Harshen aiki ko suna Turanci
Lokacin farawa Oktoba 2018
Ranar wallafa Oktoba 2018
Darekta Tola Odunsi (en) Fassara
Executive producer (en) Fassara Tola Odunsi (en) Fassara
Kyauta ta samu award for best supporting actress (en) Fassara da award for best leading actor (en) Fassara
Location of creation (en) Fassara jahar Lagos

Takaitaccen bayani

gyara sashe

Shirin Men's club wanda aka fi sani da TMC shirin gidajen yanar gizo ne na Najeriya, labari ne na Soyayya, Zumunci, da cin amana. Labarin ya ta’allaka ne akan manyan jarumai maza guda hudu da yadda suke da alaka da abokan zamansu da irin wahalar da suke fuskanta a rayuwarsu ta yau da kullum. Shirin ya kunshi wasu fitattun jaruman fina-finan Najeriya da jarumai kamar su Sola Sobowale, Shaffy Bello, Ayoola Ayola, Sharon Ooja, Adebukola Oladipupo da dai sauransu. Bayan kammala kakar 1 - kakar 3, RED TV ta sanar da wani Karin bugu na musamman ga wasan kwaikwayon wanda yanzu ake kira 'The Men's Club, Holiday' wanda ya ƙunshi nau'i daban-daban guda uku da aka watsa a ranar Kirsimeti, Ranar Dambe da Ranar Sabuwar Shekara .

  • Sashi na 1: Fasali na 10
  • Sashi 2: Fasali na 13
  • Sashi 3: Fasali na 13
  • The men's Club Holiday: Fasali 3

Zababbun 'yan wasa

gyara sashe
  • Ayoola Ayola a matsayin Aminu Garba
  • Baaj Adebule a matsayin Louis Okafor
  • Daniel Etim-Effiong a matsayin Lanre Taiwo
  • Sharon Ooja a matsayin Jasmine
  • Shaffy Bello a matsayin Mrs Teni Doregos
  • Sola Sobowale as Mama Jasmine
  • Adebukola Oladipupo as Tiara Bewaji (Body of god)
  • Efa Iwara as Tayo Oladapo
  • Mimi Chaka as Tumini
  • Nengi Adoki a matsayin Lola Doregos
  • Enado Odigie a matsayin Hadiza

Kyauta da karramawa

gyara sashe

Shirin Men's Club ya zamo shirin da ya lashe kyautar Gage Award a matsayin mafi kyawun shirin yanar gizo na 2020 a ranar Asabar, Afrilu 24th, 2021.

Manazarta

gyara sashe

 

  1. The Men's Club". IMDB.
  2. http://www.bellanaija.com/2012/09/29/bn-saturday-celebrity-interview-bowing-out-moving-on-former-tinsel-star-actress-damilola-adegbite-shares-exclusive-details-of-her-life-her-bold-career-step-into-the-movie-world/