The Last Burial

2000 fim na Najeriya

The Last burial shi ne a 2000 Nijeriya classic allahntaka film, wanda ya shirya ya kuma bada umarni Lancelot Oduwa Imasuen .

The Last Burial
Asali
Lokacin bugawa 2000
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics
Genre (en) Fassara thriller film (en) Fassara
Harshe Turanci
Direction and screenplay
Darekta Lancelot Oduwa Imasuen (en) Fassara

Wannan fim ɗin ya ba da labarin wani mutum ne da ke fama da matsalar kudi, sakamakon halin da yake ciki, sai abokansa suka gabatar da shi a wata ƙungiyar asiri, sakamakon gabatar da shi ya yi wasu sadaukarwa. Shekaru da yawa mutumin yana jin daɗin rayuwa mai kyau, to kuma lokaci ya yi da zai mutu. Lokacin da ya mutu binne shi ya haifar da matsala mai yawa.[1] Fim ɗin ya dogara ne akan ainihin abubuwan da suka faru a rayuwar Ogbuefi Nnamani.[2]

  1. AFRICINE-FILMS (2017-02-21), THE LAST BURIAL - Classic Nollywood Film, retrieved 2018-11-15
  2. "3 things we bet you missed while watching this classic movie [Video]". Pulse. Retrieved 2018-11-17.[permanent dead link]