The Good Old Days: The Love of AA

The Good Old Days: The Love of AA[1] wani fim ne na soyayya na Ghana da aka shirya shi a shekarar shekara ta 2010 wanda yake ba da labari game da wasu abokai biyu da suka yi soyayya da juna tun lokacin da suke makarantar Senior High School.[2][3] Kwaw Ansah ne ya bada umarni kuma an sake fim ɗin a shekarar 2010.[4]

The Good Old Days: The Love of AA
Asali
Lokacin bugawa 2010
Ƙasar asali Ghana
Characteristics
Genre (en) Fassara romance film (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Kwaw Ansah

'Yan wasa

gyara sashe
  • Albert Jackson-Davis
  • Nana Akowa Sackey
  • Mawuli Semevo
  • Evelyn Ansah Galley
  • Van Hatse,
  • Haruna Adatsi
  • Lois Asare

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • "The Good Old Days- "The Love of AA"". Modern Ghana. 22 October 2010.
  • "The Good Old Days- "The Love of AA"". www.ghanaweb.com. 23 October 2020.

Manazarta

gyara sashe
  1. "The Good Old Days...A legend brought back to life". Modern Ghana. Retrieved 23 June 2020.
  2. "The Good Old Days- "The Love of AA"". www.ghanaweb.com (in Turanci). Retrieved 2018-11-15.
  3. urbanbram (2010-11-04), THE GOOD OLD DAYS - The Love of AA, retrieved 2018-11-15
  4. Mano, Winston; Knorpp, Barbara; Agina, Anulika (2017). African Film Cultures. Cambridge Scholars Publishing. p. 102. ISBN 9781527500570. Retrieved 11 January 2019.