The Angel of Mercy (fim)
The Angel rahama (Larabcin Misira;Malak al-Rahma) wani fim ne na wasan kwaikwayo na Masar na 1946 wanda Youssef Wahbi ya ba da umarni kuma ya rubuta. Taurarin sa sun haɗa da Wahbi, Faten Hamama, Raqiya Ibrahim, Farid Shawqi, and Nejma Ibrahim .
The Angel of Mercy (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1946 |
Asalin suna | ملاك الرحمة |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
Launi | black-and-white (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Youssef Wahbi |
'yan wasa | |
External links | |
Specialized websites
|
Labari
gyara sasheFouad Bek ya auri Imtethal kuma yana da diya, Thoraya, wacce ke zaune a Istanbul tare da kakaninta. Kafin mahaifiyar Imtethal ta mutu, ta tona asirin da ta dade tana rufawa ƴarta. Ita ma tana da da bai yi aure ba, ya gaya mata inda yake. Imtehal ta haɗu da ɗan uwanta Zaki, wanda yake kokarin yaudararta ya sace mata. Har yana yi mata barazana da wasiku. Wata rana, Fouad ya sami wasika daga Zaki. Bai fahimci abin da wasiƙar ta bayyana ba, kuma yana tunanin cewa matarsa tana da alaƙa da wannan mutumin. Thoraya ta koma Masar ta tarar iyayenta sun rabu.
Yan wasa
gyara sashe- Faten Hamama a matsayin Thoraya.
- Negma Ibrahim a matsayin kaka.
- Raqiya Ibrahim a matsayin Imtethal.
- Farid Shawqi a matsayin Zaki.
- Youssef Wahbi a matsayin Fouad Bek.
Manazarta
gyara sashe- "Movie Details" (in Arabic). Official site. Retrieved December 4, 2006.CS1 maint: unrecognized language (link)