Thabo Moloi
Thabo Joy Moloi (an haife shi a ranar 23 ga watan Maris shekara ta 1994) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a JDR Stars a matsayin mai tsaron baya .
Thabo Moloi | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Vereeniging (en) , 23 ga Maris, 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Afirka ta kudu | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 162 cm | ||||||||||||||||||||||
Kyaututtuka |
gani
|
Aikin kulob
gyara sasheMoloi ya shiga makarantar SuperSport United a shekara ta 2006 [1] kuma an haɓaka shi zuwa ƙungiyar farko a cikin watan Janairu shekara ta 2013. [2] Ya buga wasansa na farko a gasar lig da Orlando Pirates a ranar 13 ga Fabrairu 2013. [1] An bai wa Moloi lambar yabo na matashin ɗan wasan ƙungiyar na kakar wasa ta 2013–14 . [3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Academy Players Who Played in the 2013 Nedbank Cup Final". Archived from the original on 18 November 2013. Retrieved 21 November 2013.
- ↑ "SuperSport Promote Two More Youngsters". Retrieved 21 November 2013.
- ↑ "Gyimah is SuperSport United's best". Archived from the original on 4 March 2016. Retrieved 21 November 2013.