Teresa Patricia De Almeida (an haife ta ranar 5 ga watan Afrilun 1988) wanda ake yi wa laƙabi da ɗan wasan ƙwallon hannu ne na ƙasar Angola ga Petro de Luanda kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Angola.

Teresa Almeida
Rayuwa
Haihuwa Luanda, 5 ga Afirilu, 1988 (36 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Atlético Petróleos de Luanda (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa goalkeeper (en) Fassara
Nauyi 98 kg
Tsayi 170 cm

Ta wakilci Angola a Gasar Ƙwallon Hannu ta Mata ta Duniya a Sabiya ta shekarar 2013,[1] Gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016, da Gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020.

Nasarorin da aka samu gyara sashe

  • Kofin Carpathian :
    • Nasara : 2019

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Teresa Patricia L. Filipe de Almeida at the International Handball Federation
  • Teresa Patricia Almeida at Olympics.com
  • Teresa Almeida at Olympedia