Tell Me Who You Are (fim, 2009)
Tell Me Who You Are (kuma aka sani da Min Ye, French: Dis-moi qui tu es ) fim ne na wasan kwaikwayo na shekarar 2009 na Mali wanda Souleymane Cissé ya ba da umarni. An nuni shi a 2009 Cannes Film Festival.[1]
Tell Me Who You Are (fim, 2009) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2009 |
Asalin harshe | Harshen Bambara |
Ƙasar asali | Faransa da Mali |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 135 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Souleymane Cissé (mul) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Souleymane Cissé (mul) |
'yan wasa | |
External links | |
Sharhi
gyara sasheIssa wani ɗan fim ne daga gidan Burgeois a Bamako, Mali, wanda ke zargin matarsa Mimi, wacce a tunaninsa tana cin amanar shi da wani.
Yan wasan shirin
gyara sashe- Assane Kouyate a matsayin Issa
- Sogona Gakou
- Badra Alou Sissoko
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Festival de Cannes: Tell Me Who You Are". festival-cannes.com. Retrieved 19 May 2009.