Tauraro
Tauraro da yawa Taurari, wata halitta ce dake tattare da nau'ukan ababe masu tsananin haske wanda suke tare da ita. Taurari nada nisan gaske tsakanin su da duniya, tauraron da shine mafi kusa da duniya itace rana. Yawan cin taurari ido na ganinsu da daddare, amma akasarinsu ba'a ganinsu saboda nisan da suke dashi.
![]() | |
---|---|
astronomical object type (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
astronomical object (en) ![]() ![]() |
Bangare na |
star system (en) ![]() |
Has quality (en) ![]() |
stellar surface (en) ![]() ![]() ![]() |
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.