BASHIR A SANI GWANKI
Abubakar A gwanki Ina bukatar taimakonka matuka.(BASHIR A SANI GWANKI (talk) 14:44, 23 ga Janairu, 2019 (UTC))
Hausa Wikimedians UG
gyara sasheBarka da aiki Bashir, Dangane da kokarin da mukeyi na ganin munsami amincewar UserGroup dinmu na HausaWikimedians, daga cikin tattaunawar da mukeyi da WikimediaFoundation (WMF), sun umurce mu, da cewan mu goge sunayen da kuka rubuta a members section na group din (idan baka taba rubutawa ba), sai mu sanar-daku, Ku sake rubuta sunanku a karo na biyu. dafatan zakayi kokari wurin sake sanya sunanka → Hausa Wikimedians User Group. Nagode sosai. The Living love (talk) 02:24, 25 ga Faburairu, 2019 (UTC)
Ok ya aiki the living leve?+ BASHIR A SANI GWANKI (talk) 15:35, 5 ga Janairu, 2020 (UTC)
Admin
gyara sasheBarka da aiki Bashir A Sani Gwanki, Inason sanar da kai cewa ina neman abani ikon gudanarwan administrator, zaka iya duba bukata na anan Nema/Request Administrator, dafatan zaka goyi baya ta hanyar sanya *'''Support''' --~~~~. Nagode sosai. The Living love (talk) 05:51, 10 ga Maris, 2019 (UTC)
Sorry mustapha wayana ya samu matsala ne wlh afuwan. BASHIR A SANI GWANKI (talk) 15:32, 5 ga Janairu, 2020 (UTC)
Ina tayaka murna,Congratulation. Allah ya kara basira. BASHIR A SANI GWANKI (talk) 15:39, 5 ga Janairu, 2020 (UTC)
Taimako
gyara sasheBarka da ƙoƙari Bashir A Sani Gwanki, wani taimako kake b buƙata? Zaka iya magana anan ƙasa, sai kayi sainin zan baka amsa.The Living love (talk) 19:09, 5 ga Yuli, 2019 (UTC)
OK Idan inasan gane mukalar da ba ayiba ya zanyi??? BASHIR A SANI GWANKI (talk) 15:15, 5 ga Janairu, 2020 (UTC)