WAM 2018

gyara sashe

Salam Ameer Maleek, Bansan ko zaka shiga cikin wannan gasar ba, amma idan kanada sha'awa zaka iya shiga ka duba Karin bayani anan Wikipedia:Watan Yan'Asiya. Nagode. The Living love (talk) 21:17, 8 Nuwamba, 2018 (UTC)Reply

Gayyata zuwa fassara

gyara sashe

Barka dai Ameer! Ina mai sanar da Kai cewa a yanzu zaka iya fassara duk wani shafi na wikipedia zuwa harshen hausa da taimakon "fassarar google". Na gode! Engr Muhammad Khamis (talk) 16:23, 12 ga Janairu, 2019 (UTC)Reply

Hausa Wikimedians UG

gyara sashe

Slm Ameer Maleek, Ina mai farin cikin sanar da kai cewar, yanzu masu taimakon rubuta Hausa Wikipedia wato (editors), sun shirya tsaf dan ganin cigaban Project din, da kuma fadada ayyukan mu, Dan haka kada ka bari a barka abaya. Domin kasancewa acikin wannan gaggarumin tafiya, Kawai ka shiga nan→ Hausa Wikimedians User Group sai kaje wurin members kasa sign din nan ~~~~ guda hudu kayi save, zaka ga sunanka amatsayin member, kuma zaka rika samun bayanai akan abubuwan da akeyi. Nagode The Living love (talk) 04:44, 10 ga Faburairu, 2019 (UTC)Reply

Ok ba matsala in allah ya yarda zanyi kokari

Admin

gyara sashe

Barka da ƙoƙari Ameer, Inason sanar da kai cewa ina neman abani ikon gudanarwan administrator anan, zaka iya duba bukata na Admin Request, dafatan zaka goyi baya ta hanyar sanya *'''Support''' --~~~~. Nagode sosai.The Living love (talk) 21:32, 17 Satumba 2019 (UTC)Reply