Abbasagir
Ya yi rajista 29 Disamba 2018
Latest comment: shekara da suka gabata 5 by The Living love in topic Hausa Wikimedians User Group
Hausa Wikimedians User Group
gyara sasheBarka da aiki AbbaSagir, Dafatan zaka ziyarta shafin User Group din mu anan →Hausa Wikimedians User Group sannan kayi adding sunan ka amatsayin member, ta sanya ~~~~ zaka ga sunan ka yafito. Dan haka ne zaisa ka rika samun bayanai akan ayyukan mu na cigaba da muke da burin gudanarwa. Nagode. The Living love (talk) 21:42, 3 ga Maris, 2019 (UTC)
Admin
gyara sasheBarka da aiki Abbasagir, Inason sanar da kai cewa ina neman abani ikon gudanarwan administrator anan, zaka iya duba bukata na →Nema/Request Administrator, dafatan zaka goyi baya ta hanyar sanya *'''Support''' --~~~~. Nagode sosai. The Living love (talk)