Tattaunawa:Sujjadar Rafkannuwa

Latest comment: watanni da suka gabata 10 by Gwanki in topic A maƙalar Sallah

A maƙalar Sallah

gyara sashe

Wannan makalar ya kamata a rubuta ta a shafin maƙalar Sallah BnHamid (talk) 06:42, 7 ga Afirilu, 2023 (UTC)Reply

Gaskiya kuma haka ne @BnHamid, ya kamata a tura ta zuwa shafin Sallah. Gwanki(Yi Min Magana) 22:49, 31 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply
Ku dawo shafin Sujjadar Rafkannuwa.