Tattaunawa:Kosare language
Latest comment: watan da ya gabata by Musa Vacho77 in topic Goge Shafi
Goge Shafi
gyara sasheSalam, ya kamata editoci su dinga lura da abubuwan da zasu dinga fassarawa akaran kansu, suma kuma ya kamata admins su bada kaimi wajen binciko irin wandannan Maqalar domin jaw hankali da bayanai ma editoci da kuma bunqasa hanyar gyara da wayar dakan editocin Musa Vacho77 (talk) 10:20, 21 Mayu 2024 (UTC)