Tattaunawa:Gasar Rubuta Mukalan Mutane a Katsina

Latest comment: shekara da suka gabata 1 by Uncle Bash007 in topic Dalili

Dalili

gyara sashe

Wannan shafin track ne na project da muka gama kwanannan, kuma dama munyi alkwari cewa zamu zayyano jerin mukalai da muka samar a yayin wannan gangami. idan ka duba wannan shafin [1] zaka ga inda mukayi alkwarin zayyano jerin mukalai da muka samar. Ina fata za'a bar shafin zuwa lokacin da za'a gama duba sakamakon project, watakila a iya gogewa a wannan lokacin.Uncle Bash007 (talk) 10:03, 5 ga Yuli, 2022 (UTC)Reply

Barka dae Malam @Uncle Bash007, ba wai an goge shafin bane ga baki ɗaya ba, a'a an mayar da shine a "project namespace" wanda ake cema "Wikipedia" (wato zaka ga ya fara da "Wikipedia:", sai sunan shafin). Bamu da cikakken bayanin namespaces a Hausa, amma na tabbata zaka iya karanta na turanci (en:Wikipedia:Namespace) ka fahimta.
A taƙaice, duk ayyukan da suka shafi Wikipedia (irin event offline, da gasa da campaigns) zasu iya documenting abun amma a project namespace kaɗai wato dole ya fara da "Wikipedia:". Main namespace (wato inda sunan ne kawai, kamar Kano) ba'a rubuta komi sai articles na WIkipedia.
Misali zaka ga wannan shafin Wikipedia:Gasar Hausa Wikipedia ta Shekara-shekara inda akayi shi (akwai "Wikipedia:" a farko), in ka lura za ka ga ba'ayi shi a Gasar Hausa Wikipedia ta Shekara-shekara ba.
Shafinka yana nan a project namespace Wikipedia:Gasar Rubuta Mukalan Mutane a Katsina, in ka tashi haɗa report haka zaka bada link ɗin a yadda yake.
Ina fatan ka fahimce ni. Nagode. –Ammarpad (talk) 18:19, 5 ga Yuli, 2022 (UTC)Reply
Ok Ammarpad nagane kuma na gamsu.. Nagode kwaraiUncle Bash007 (talk) 22:35, 5 ga Yuli, 2022 (UTC)Reply
Ku dawo shafin Gasar Rubuta Mukalan Mutane a Katsina.