Tattaunawa:Arewa Maso Yammacin Ostiraliya

Latest comment: watanni da suka gabata 11 by Gwanki in topic An Saka Hujja

An Saka Hujja

gyara sashe

Assalamu alaykum warahmatulLah @Gwanki. Barka da warhaka. Ina fatan kana lafiya. Na samu na saka citations akan wannan maqalar. Shin zan iya cire template da aka sa dazun bisa rashin nassoshi? Nagode. Yahuzaishat (talk) 05:41, 5 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply

Waalaika Assalam, e zaka iya cirewa. Dukkan template din da aka yi tagging a article indai an daidaita lamarin to za'a iya cire template din. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 06:48, 5 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply
Ku dawo shafin Arewa Maso Yammacin Ostiraliya.