Tasie Wike
Tasie Cyprian Wike lauya ne dan kasar Najeriya wanda tun daga shekarar 2014, ya kasance Shugaban Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Ribas (RSCHST).[1] Gwamna Chibuike Amaechi ne ya naɗa shi ofishin wanda wa'adinsa ya ƙare a ranar 29 ga watan Mayun shekarar 2015.[2][3]
Tasie Wike | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Najeriya |
Wike shine shugaban jam'iyyar Rumuepirikom All Progressives Congress na yanzu. Haka kuma ƙani ne ga Gwamnan Jihar Ribas Ezenwo Nyesom Wike na yanzu.[4][5]
Duba kuma
gyara sashe- Jerin mutanen jihar Ribas
Manazarta
gyara sashe- ↑ Nengia, Kevin (17 October 2014). "Amaechi Tasks New Boards On Quality Service". The Tide. Retrieved 27 July 2015.
- ↑ "RSCHST Council Charges Staff, Students On Co-operation". The Tide. 22 October 2014. Retrieved 27 July 2015.
- ↑ "RIVLEAF Hails Appointment Of Tasie Wike". Government of Rivers State. 21 March 2015. Archived from the original on 4 March 2016. Retrieved 27 July 2015.
- ↑ Abia, Daniel (21 March 2015). "Gunmen kill two PDP members, shoot APC leader in Rivers State". Daily Independent. Retrieved 27 July 2015.
- ↑ "2015: Wike's Cousin Apologises, Urges Amaechi To Run For Presidency". Newsdiary. 30 August 2014. Retrieved 27 July 2015.