Tashar samar da wutar lantarki ta Shiroro
Tashar wutar lantarki ta shiroro, ita ce tashar samar da wutar lantarki ta Kogin a Kaduna a jihar Neja,[1] Najeriya. Tana da ƙarfin samar da wuta na 600 megawatts (800,000 hp) isa ya mallaki gidaje 404,000[2]
Tashar samar da wutar lantarki ta Shiroro | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jiha | Jihar Neja |
Ƙaramar hukuma a Nijeriya | Shiroro |
Coordinates | 9°58′30″N 6°50′04″E / 9.975°N 6.834444°E |
Tsawo | 700 meters |
Maximum capacity (en) | 600 megawatt (en) |
|
Tashar wutar lantarki ta Shiroro ta fara aiki acikin ta shekarar 1990[3]. Lantarki wutan da muke sha a sassan Nigeria yana zuwa ne daga shiroro na jabar nija.[4]