Tashar Yobe
Tashar Yobe (余部駅, Yobe-eki) tashar jirgin kasa ce ta fasinja dake cikin birnin Himeji, lardin Hyōgo, Japan, wanda Kamfanin Railway na Yammacin Japan (JR West) ke gudanarwa.[1][2]
Tashar Yobe | ||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Wuri | ||||||||||
Ƴantacciyar ƙasa | Japan | |||||||||
Prefecture of Japan (en) | Hyōgo Prefecture (en) | |||||||||
Core city of Japan (en) | Himeji (en) | |||||||||
Coordinates | 34°51′23″N 134°38′34″E / 34.856494°N 134.642783°E | |||||||||
History and use | ||||||||||
Opening | 1 Satumba 1930 | |||||||||
Ƙaddamarwa | 1 Satumba 1930 | |||||||||
Mai-iko | West Japan Railway Company (en) | |||||||||
Manager (en) | West Japan Railway Company | |||||||||
Station (en) | ||||||||||
| ||||||||||
Tracks | 2 | |||||||||
Contact | ||||||||||
Address | 兵庫県姫路市青山北1-25-1 | |||||||||
Offical website | ||||||||||
|
Layuka
gyara sasheTashar Yobe tana da layin (wato Kishin Line), kuma tana da tazarar kilomita 6.1 daga iyakar layin a Himeji.
Tsarin tasha
gyara sasheTashar ta ƙunshi ginshiƙai guda biyu masu fuskantar juna waɗanda doguwar hanya ta ratsa ta tsakanin su. Ba a cika kula da tashar ba.
Tarihi
gyara sasheAn bude tashar Yobe a ranar 1 ga Satumba, 1930. Tare da keɓantawar Layin Jirgin ƙasa na Japan (JNR) a ranar 1 ga Afrilu, 1987, tashar ta kasance ƙarƙashin ikon Kamfanin Railway na Yammacin Japan.
Kididdigar fasinja
gyara sasheA cikin kasafin kuɗi na 2019, matsakaicin fasinjoji 2228 ne ke amfani da tashar kowace rana.
Wurin da ke kewaye
gyara sashe- Hyogo Prefectural University Himeji Shosha Campus
- Hyogo Prefectural Himeji Shikisai High School
- Sashen Jirgin Kasa na Himeji
Duba kuma
gyara sashe- Jerin tashoshin jirgin kasa a Japan
Manazarta
gyara sashe- ↑ 兵庫の鉄道全駅 JR・三セク [All stations in Hyogo Prefecture] (in Japanese). Kobe Shimbun Shuppan Center. 2011. ISBN 978-4-343-00602-8.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ 山陽・山陰ライン 全線・全駅・全配線 第3巻 京都北部・兵庫エリア [Sanyo and San'in Lines - All routes, stations and tracks Volume 3: North Kyoto and Hyogo Areas] (in Japanese). Kodansha. 2012. ISBN 978-4-06-295153-1.CS1 maint: unrecognized language (link)