Tarnia Baker (1966/1967 - 6 Oktoba 2017) ɗan siyasan Afirka ta Kudu ne. 'Yar asalin garin Durban ce, daga baya ta koma Mpumalanga .

Tarnia Baker
member of the National Assembly of South Africa (en) Fassara

21 Mayu 2014 - 6 Oktoba 2017
Rayuwa
Haihuwa Durban, 1967
ƙasa Afirka ta kudu
Mutuwa Park Rynie (en) Fassara, 6 Oktoba 2017
Yanayin mutuwa  (struck by vehicle (en) Fassara)
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Democratic Alliance (en) Fassara

An zabe ta zuwa Majalisar Dokoki ta kasa a 2014 a matsayin memba na Democratic Alliance . Baker ta mutu a ranar 6 ga Oktoba, 2017, tana da shekaru 50, bayan wata babbar mota ta buge ta a lokacin da take tsallaka titi a Park Rynie a gabar tekun KwaZulu-Natal ta Kudu.[1]

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin sunayen 'yan majalisar dokokin kasar Afirka ta Kudu da suka mutu a kan mukamansu

Manazarta

gyara sashe
  1. "DA MP Tarnia Baker dies after being hit by truck in KZN". Independent Online. 6 October 2017. Retrieved 8 October 2017.