Tarihin zazzabin cizon sauro
Tarihin zazzabin cizon sauro ya fara ne daga asalinsa na farko a matsayin cuta ta zoonotic a cikin dabbobi na nahiyar Afirka har zuwa karni na 21. Cutar da ke yaduwa kuma mai yiwuwa mai cutarwa ga mutane, a mafi girman zazzabin cizon sauro ta mamaye kowace nahiya sai dai banda Antarctica.[1] An yi niyyar bada rigakafinsa da magani a kimiyya na daruruwan shekaru. Tun lokacin da aka gano kwayar cuta Plasmodium wacce ke haifar da ita, An maida hankali kan binciken ya mayar da hankali kan ilmin halitta da kuma na sauro da ke yada kwayar cutar.
Tarihin zazzabin cizon sauro | |
---|---|
aspect of history (en) |
Ana samun nassoshi game da sahihancin sa, zazzabin jiki na lokachi zuwa lokachi a cikin tarihin da aka rubuta, wanda ya fara a cikin karni na farko BC a Girka da China.[2][3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Carter R, Mendis KN (2002). "Evolutionary and historical aspects of the burden of malaria" (PDF). Clin Microbiol Rev. 15 (4): 564–94. doi:10.1128/cmr.15.4.564-594.2002. PMC 126857. PMID 12364370. Archived from the original (PDF) on 10 January 2020. Retrieved 4 August 2012.
- ↑ Neghina R, Neghina AM, Marincu I, Iacobiciu I (2010). "Malaria, a Journey in Time: In Search of the Lost Myths and Forgotten Stories". Am J Med Sci. 340 (6): 492–98. doi:10.1097/MAJ.0b013e3181e7fe6c. PMID 20601857. S2CID 205747078.
- ↑ The Su Wen of the Huangdi Neijing (Inner Classic of the Yellow Emperor)