Tanu Muino
Tetyana Robertivna Muinyo ( Ukraine; an haife ta a ranar 7 ga watan Disamban shekarar 1989), wanda aka fi sani da Tanu Muino ( Ukrainian , Spanish) darektan bidiyon wakoki ne a Ukraine, mai tsarawa, mai salo, mai daukar hoto da daraktan fim. Tayi fice da aikinta akan bidiyon waka ta mashahuran masu fasaha: Harry Styles '' As It Was '', Monatik, Time and Glass, NK (Nastya Kamenskikh), IOWA,[1] Cardi B 's " Up ", da Normani 's" Wild Side ".[2]
Tanu Muino | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Odesa (en) , 1989 (34/35 shekaru) |
ƙasa | Ukraniya |
Harshen uwa |
Harshan Ukraniya Rashanci Yaren Sifen |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Harshan Ukraniya Rashanci Yaren Sifen |
Sana'a | |
Sana'a | darakta da music video director (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
IMDb | nm10988396 |
Tarihin Rayuwa
gyara sasheMahaifinta Robert Muiño, ɗan ƙasar Cuba ne. A shekarar 1980, ya dawo Odessa don kasuwancu kuma ya zauna a Ukraine. Mahaifiyarta 'yar Ukrainian ce. Tanu taba da kanne da kanwa guda uku. Har zuwa shekara shida, Tanu ta zauna a Havana.[3]
Sana'a
gyara sasheA cikin shekara ta 2016, ta haɗa gwiwa tare da mawaƙin Ukraine Monatik.[4] Tun daga watan Nuwamba 2020, Muino shine darektan bidiyon Monatik 14.
A cikin shekara ta 2019, Muino ta jagoranci bidiyon waka mai suna "Small Talk " ta mawaƙiya Ba'amurkiya Katy Perry.[5][6][7]
A cikin shekara ta 2020, ta yi aiki tare da mawaƙin Sipaniya Rosalía . Ta jagoranci wakar Monatik na "Rhythm," wanda aka saki a shafinta na YouTube a cikin watan Satumban 2020.[8] A cikin kakan ahekara ta 2020, ta ba da umarnin bidiyon " Candy Cotton " na mawaƙin Burtaniya Yungblud.[9] An dauki bidiyon a Kyiv a ranar 1 ga Oktoba.
A cikin shekara ta 2021, ta ba da umarnin bidiyon wakar Cardi B 's " Up ",[10] Lil Nas X 's " Montero (Kira Ni da Sunanka) ",[11] da Normani 's" Wild Side .
Bidiyon waka
gyara sasheYear | Title | Artist |
---|---|---|
2013 | "Знаешь" | Rozhden |
2014 | "Нельзя поменять" | Eva Bushmina |
2015 | Не преступление | |
2016 | #kakvoda | Layah |
"Тени" | ||
"Невысомыми" | ||
"Преданы" | ||
"Кружит" | Monatik | |
"Ни ты, ни я" | Rozhden and L'One | |
"Выходной" | Monatik | |
"Вечность" | ||
2017 | "Не прячься: | Layah |
"Навсегда" | ||
"Молчать" | ||
"Vitamin D" | Monatik | |
"УВЛИУВТ" | ||
"Тролль" | Time and Glass | |
"Плохо танцевать" | IOWA | |
2018 | "Дай мне" | NK (Nastya Kamenskikh) |
"То, от чего без ума | Monatik | |
"Ранена" | Layah | |
"Е, Бой" | Time and Glass | |
"Глубоко" | Monatik and Nadya Dorofeeva | |
"Lomalo" | NK | |
"Зашивает душу" | MONATIK | |
"Hasta La Vista" | Michelle Andrade | |
"ФЭН-ШУЙ" | Glukoza | |
2019 | "Maybe" | Braii |
"Love it ритм" | Monatik | |
"Podruga" | Skriptonit | |
"Злой" | СБПЧ | |
"Small Talk" | Katy Perry | |
"Каждый раз | MONATIK | |
"Лocх" | Time and Glass | |
"Часы" | СБПЧ | |
2020 | "Juro Que" | Rosalía |
"Отдаём" | Rozhden | |
"Сильно" | Monatik | |
"ВЕЧЕРиНОЧКА" | Monatik Vera Brezhneva | |
"Потанцуй со мной" | Iowa | |
"Достопримечательность" | Lida Lee and Monatik | |
"УВЛИУВТ на улице Пикадилли" | Monatik Laima Vaikule | |
"ритмоLove" | Monatik, Lida Lee and NiNO | |
"Gorit" | Dorofeeva | |
"Cotton Candy" | Yungblud | |
"Sestra" | Vera Brezhneva | |
2021 | "Up" | Cardi B |
"Montero" | Lil Nas X | |
"Wild Side" (with Cardi B) |
Normani | |
"Rumors" (with Cardi B) |
Lizzo | |
"Fleabag" | Yungblud | |
"One Right Now" (with the Weeknd) |
Post Malone | |
2022 | "2am" | Foals |
"Chicken Teriyaki" | Rosalía | |
"As It Was" | Harry Styles | |
"Save Yourself" | ONE OK ROCK | |
"Hold Me Closer" | Elton John and Britney Spears | |
2023 | "I'm Not Here to Make Friends" | Sam Smith |
Kyaututtuka
gyara sasheLambar yabo ta rikodin a cikin nau'in "Mafi kyawun Hotunan Bidiyo" daga lambar yabo ta Yuna ta Ukraine na shekara-shekara (ta lashe shekaru uku a jere: a cikin 2016, 2017 da 2018[12]). Wanda ya ci nasara a cikin nau'in "Maker Video Music na Shekara" bisa ga M1 Music Awards (2018).
A cikin shekara ta 2021, ta lashe lambar yabo ta MTV Video Music Award don Mafi Kyawun Jagora tare da Lil Nas X don bidiyon kiɗan Montero (Kira Ni da Sunan ku).[13]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Таня Муиньо и ее клипы: секреты успеха и лучшие работы украинского режиссера – читайте на pre-party.com.ua". pre-party.com.ua (in Russian). Retrieved 19 July 2018.
- ↑ Таня Муиньо и ее клипы: секреты успеха и лучшие работы украинского режиссера – читайте на pre-party.com.ua". pre-party.com.ua (in Russian). Retrieved 19 July 2018.
- ↑ “Vogue.ua. "5 самых модных украинских девушек-клипмейкеров | Vogue Ukraine". Vogue UA. Retrieved 19 July2018.
- ↑ Відео. Українська режисерка Таню Муіньо зняла кліп для Rosalia". The Village Україна. 24 January 2020. Retrieved 23 November 2020.
- ↑ Українка зняла кліп для Кеті Перрі, Зроблено в Україні (in Ukrainian), retrieved 30 September 2019
- ↑ Katy Perry – Making of "Small Talk" / Episode #1 (in Ukrainian), retrieved 30 September 2019
- ↑ Katy Perry – Making of "Small Talk" / Episode #2 (in Ukrainian), retrieved 30 September 2019.
- ↑ Ритм" – MONATIK презентував фільм-мюзикл з українськими зірками. Відео". Волинські новини. Retrieved 23 November 2020.
- ↑ Spanos, Brittany (15 October 2020). "Yungblud Can't Keep Hands to Himself in 'Cotton Candy' Video". Rolling Stone. Retrieved 23 November 2020.
- ↑ “Відео. "Усе пройшло шалено". Українська режисерка Таню Муіньо зняла кліп для Yungblud". The Village Україна. 16 October 2020. Retrieved 23 November 2020
- ↑ Shaffer, Claire (26 March 2021). "Lil Nas X Shares Unabashedly Queer Video for 'Montero (Call Me By Your Name)'". Rolling Stone. Rolling Stone, LLC. Retrieved 26 March 2021.
- ↑ https://web.archive.org/web/20190327013755/http://yuna.ua/news/93-peremozhc-naconalnoyi-muzichnoyi-premyi-yuna-2019.html
- ↑ https://www.mtv.com/vma/vote/