Tamer Farid (an haife shi ranar 10 ga watan Agustan 1968) ɗan ƙasar Masar ne mai nutsewa. Ya yi takara a gasar tseren mita 3 ta maza a gasar Olympics ta bazarar 1984.[1]

Tamer Farid
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Shekarun haihuwa 10 ga Augusta, 1968
Sana'a competitive diver (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

  1. "Tamer Farid". Olympedia. Retrieved 20 May 2020.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Tamer Farid at Olympedia