Tamara Eidelman ( Russian: Тама́ра Ната́новна Эйдельма́н 15 dekabr 1959 ) - Masaniyar tarihi ne Rasha, malami, marubuciya, mai fassara, mai watsa shirye-shiryen rediyo da blogger. Babban Malama na Tarayyar Rasha (2003).

Tamara Eidelman
Rayuwa
Haihuwa Moscow, 15 Disamba 1959 (65 shekaru)
ƙasa Kungiyar Sobiyet
Rasha
Ƴan uwa
Mahaifi Natan Eidelman
Abokiyar zama Peter Aleshkovsky (en) Fassara
Yara
Karatu
Makaranta MSU Faculty of History (en) Fassara 1981)
Harsuna Rashanci
Sana'a
Sana'a school teacher (en) Fassara, Masanin tarihi, mai aikin fassara, marubuci, blogger (en) Fassara da Mai shirin a gidan rediyo
Kyaututtuka
IMDb nm11918932
eidelman.ru
Tamara Eidelman
Tamara Eidelman

Marubuciyar rubuce-rubuce masu yawa akan tarihi da koyarwa, ta memba ne na kwamitin gudanarwa na "Union of History Teachers", ƙungiyar jama'a tsakanin yankuna.

Muhimmanci

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe