Tamar Ish-Shalom
Tamar Ish-Shalom (Ibrananci: תמר איש-שלום) yar jaridar Isra'ila ce kuma mai gabatar da talabijin. A halin yanzu tana aiki a matsayin mai ba da labari na Channel 13 .
Tamar Ish-Shalom | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jerusalem, 6 ga Janairu, 1981 (43 shekaru) |
ƙasa | Isra'ila |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Nadav Eyal (en) |
Karatu | |
Makaranta | King's College London (en) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan jarida da mai gabatarwa a talabijin |
Employers | ɗan jarida |
IMDb | nm6576519 |
A cikin 2011 ta fara gabatar da News10 na mako-mako ma Channel 13 bayan Miki Haimovich ta ce za ta yi ritaya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sasheHanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- http://www.nana10.co.il/Article/?ArticleID=794962 Archived 2015-04-14 at the Wayback Machine (in Hebrew)
- http://e.walla.co.il/item/1831854 (in Hebrew)
- http://www.ynet.co.il/articles/0,7340,L-4459326,00.html (in Hebrew)