Tallahassee
Babban birnin Florida
Tallahassee (lafazi: /talehasi/) birni ne, da ke a jihar Florida, a ƙasar Tarayyar Amurka. Shi ne babban birnin jihar Florida. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 382,627. An gina birnin Tallahassee a shekara ta 1824.
Tallahassee | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
Jihar Tarayyar Amurika | Florida | ||||
County of Florida (en) | Leon County (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 196,169 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 725.5 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 78,283 (2020) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Located in statistical territorial entity (en) | Tallahassee metropolitan area (en) | ||||
Yawan fili | 270.39016975275 km² | ||||
• Ruwa | 3.1 % | ||||
Altitude (en) | 62 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1824 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Mayor of Tallahassee, Florida (en) | John E. Dailey (mul) (19 Nuwamba, 2018) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 32300–32399 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Eastern Time Zone (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 850 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | talgov.com | ||||
Hotuna
gyara sashe-
Dakin taro na Tallahassee, Florida
-
Downtown clock
-
Ginin Turlington
-
Doubletree Hotel
-
Tennyson Condominiums
-
lambun Westminster Gardens, da Georgia Bell Dickinson Apartments, a Downtown Tallahassee
-
Cibiyar Highpoint center
-
Ginin bankin hadahadar musayar kudi na Florida a Tallahassee,
-
Dandalin tunawa da yakin Koriya a Cascades Park yana kallon Florida Capitol
-
Union Bank mafi dadewar banki a Florida
-
Wani gini mai yarihi a Florida, angina shi a shekarar 1845
-
Kantin Kleman Plaza a tsakiyar birnin Tallahassee
-
Kotun taraiyar Amurika a Tallahassee
-
Dandalin tinawa da yakin Koriya da Florida
-
Babbar kotun koli ta Florida
-
Cibiyar maziyarta ta Tallahassee-Leon