Takunkumi yana daga cikin ababen da ake amfani dashi musamman lokacin da wannan cuta ta Corona ta shigo ana amfani dashi wajen rufe fuska da hanci don kariya daga cututtuka masu yawo a iska haka ana amfani dashi wajen kare ƙura. Akwai kuma takunkumi na dabbobi wanda ake saka musu don magance ɓarnan su kamar shanuna huɗa da kurã. Haka ana wata hikima magana d 1a kalmar takunkumi, kamar ace Najeriya ta sanyawa wata ƙasa takunkumi.[1][2]

Manazarta gyara sashe

  1. Muhammad Usman, Abubakar (17 September 2021). "ECOWAS Ta Kakaba Wa Kasar Guinea Takunkumi". aminiya.dailytrust.com. Retrieved 21 October 2021.
  2. Bell, Bethan (15 March 2020). "Tarihin yadda aka fara amfani da takunkumi a duniya". BBC Hausa. Retrieved 21 October 2021.