Tajudeen Sabitu (an haife shi 24 ga watan Oktoban shekarata 1964) ɗan damben kasan Najeriya ne. Ya yi fafatawa a gasar nauyi na maza a gasar wasannin bazara ta 1992 . [1]

Tajudeen Sabitu
Rayuwa
Haihuwa 24 Oktoba 1964 (59 shekaru)
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Kwafin ajiya". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2009-12-21. Retrieved 2021-09-12.