Tainan
Tainan birni ne, da ke a kudu maso yammacin ƙasar Taiwan.[1]Tainan yana da yawan jama'a 1,881,204 bisa ga kididdigar 2019. An gina birnin Tainan a karni na sha shida bayan haifuwar Annabi Issa Alaihissalam. Shugaban birnin Tainan shi ne Huang Wei-cher.
Tainan | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Island country (en) | Taiwan | ||||
Babban birnin |
Kingdom of Tungning (en)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,874,686 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 855.38 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 732,432 (2024) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 2,191.65 km² | ||||
Altitude (en) | 1 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | 臺南縣 (mul) da 臺南市 (mul) | ||||
Ƙirƙira | 1624 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Tainan City Government (en) | ||||
Gangar majalisa | Tainan City Council (en) | ||||
• Mayor of Tainan (en) | Huang Wei-che (en) (25 Disamba 2018) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+08:00 (en)
| ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | TW-TNN | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | tainan.gov.tw | ||||
Hotuna
gyara sashe-
Yan Shui Long Memorial Hall
-
Gidan adana kayan Tarihi na Calligraphy
-
Ginin Gudanarwa na Makarantar Xingguo
-
Xindong Junior High School Activity Center.
-
Kotun gundumar Tainan
-
Birnin Tainan, Taiwan
-
Tashar jirgin Kasa ta birnin
-
Cultural Centre
-
Birnin
-
Bakin Teku na birnin
-
A round gate at a temple in Tainan, Taiwan
-
Confucius Temple
Manazarta
gyara sasheWannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.